Written by Tatsiana Shukalovich
Get a Compatible APK for PC
Download | Developer | Rating | Score | Current version | Adult Ranking |
---|---|---|---|---|---|
Check for APK → | Tatsiana Shukalovich | 0 | 1.2 | 4+ |
1. Ma'anar Musulunci shine "Mika wuya ga kadaituwan Allah (SWT) cikin abubuwan da ya kebantu dasu, da mika wuya ga umarnin Allah Ubangijin talikai, tare da tsarkaka daga kafirci (sanya kishiya wa Allah) da kafirai." Allah (SWT) shi ya aiko Annabi Muhammadu (Yabo da Amincin Allah su Tabbata a gare shi) da Al Kur'ani Mai Girma.
2. Dukkanin manzanni tun daga Annabi Nuhu (alaihis salam), zuwa [[Annabi Ibrahim], da Annabi Musa, da Annabi Isa, alaihimus salam, musulmai ne ma su kadaita Allah.
3. Allah ya aiko Annabi Muhammadu (SAW) da sako zuwa ga daukacin al'ummar duniya, mutane da aljannu.
4. Mutum na farko da Allah ya halitta, Annabi Adam (alaihis salam), ya rayu ne bisa tafarkin musulunci.
5. Annabi na karshe kuma cikamakin tsarin annabawa shi ne Annabi Muhammadu (yabo da amincin Allah su tabbata a gareshi).
6. Annabi Muhammadu (SAW), bakureishe ne, dan Abdullahi da Amina daga tsatson Annabi Isma'ila (AS) dan Annabi Ibrahim (AS).
7. Yanzu haka, akwai fiye da Musulmai Biliyan Daya da Miliyan dubu dari biyar a fadin duniya.
8. Sai dai gaba dayansu Allah ya aikosu ne zuwa ga al'ummominsu kadai.
9. Musulunci shine addinin da mafiya yawan Hausawa suke bi.
10. Kimanin kaso 90 ne na Hausawa suke bin addinin musulunci.
11. Asalin addini a duniya shi ne musulunci.
12. Liked Al Kur'ani (Quran in Hausa)? here are 5 Book apps like ANIME QUIZ for PRINCE OF TENNIS; Little Fox Animal Doctor; Animal Fun Facts; Toko Buku Rohani; LEARN SPANISH Vocabulary with quiz & games - Pro;
SN | App | Download | Review | Maker |
---|---|---|---|---|
1 | ARK: Survival Evolved Explorer's Edition | Download | 3/5 2,412 Reviews 3
|
Studio Wildcard |
2 | Asphalt 8: Airborne - Fun Real Car Racing Game | Download | 4.6/5 2,007 Reviews 4.6
|
GAMELOFT SA |
3 | The Paranormal Society: Hidden Object Adventure | Download | 4.4/5 2,006 Reviews 4.4
|
G5 Entertainment AB |
Not satisfied? Check for compatible PC Apps or Alternatives
App | Download | Rating | Maker |
---|---|---|---|
al kur ani quran in hausa | Get App or Alternatives | 0 Reviews |
Tatsiana Shukalovich |
Select Windows version:
Download and install the Al Kur'ani (Quran in Hausa) app on your Windows 10,8,7 or Mac in 4 simple steps below:
To get Al Kur'ani (Quran in Hausa) on Windows 11, check if there's a native Al Kur'ani (Quran in Hausa) Windows app here » ». If none, follow the steps below:
Minimum requirements | Recommended |
---|---|
|
|
Al Kur'ani (Quran in Hausa) On iTunes
Download | Developer | Rating | Score | Current version | Adult Ranking |
---|---|---|---|---|---|
Free On iTunes | Tatsiana Shukalovich | 0 | 1.2 | 4+ |
Download on Android: Download Android